Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi daga karamar hukumar Tarauni Kano, Yawa manyan karamar hukumar tasu Zhàgìn kare dangi saboda sun ki taimakonsu kan neman aikin tsaro da suke

Wani matashi daga karamar hukumar Tarauni jihar Kano ya dauki hankula saboda zagin da yawa manyan mutanen karamar hukumar su saboda basu taimakesu ba kan neman aikin jami’an tsaron da suke.

Zagin da matashin yayi ya dauki hankula.

@always.on.duty

Tarauni ba sulhu)@Musayyib @abbaty551 @Tahir ibrahim tahir @USMAN BIU 🐊🐊🐊 @Lekecleft01 @MAIRAI_AMANA_001

♬ original sound – always on duty
Karanta Wannan  Ba kai dan ku ci ku bamu ba: Wallahi Rarara yafi Gwamnoni da yawa kudi da Kafasiti>>Inji Rashida mai Sa'a ga Sarkin Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *