Matashi wanda yayi ikirarin cewa shi dan darikar Tijjaniyya ne ya dauki hankuka bayan da aka ganshi yana shan giya.
Matasashin yace duk wanda baya darikar Tijjaniyya an barshi abaya.
A cewarsa a Darikar Tijjaniyya ce kadai mutum zai sha Giya.