Tauraron mawakin Najeriya, Davido kenan aka ganshi a kasar Saudiyya.
Ya ce yanzu sunansa Dauda.
Sannan an jishi yana gaisuwa da Larafci.