Thursday, March 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Mazan dake damuna suna son aurena sun kai dubu biyar>>Inji Jarumar fina-finan kudu, Nkechi Blessing

Tauraruwar fina-finan Kudu, Nkechi Blessing ta bayyana cewa, mazan dake neman aurenta sun kai mutum dubu biyar.

Tace ana ta aika mata sakonnin neman aura kuma ba dama ta canja lambar wayarta saboda ta hadata da facebook.

Karanta Wannan  Matar mawakin Amurka, AKON ta nemi su rabu inda ta nemi ya biyata Yuro Miliyan €100, saidai dala Dubu goma($10k) kadai aka iske a asusun ajiyarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *