Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon me dokar bacci: An kama Dansanda na satar Wayar wutar Lantarki

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan wani dansanda ne da aka kama bisa zargin satar Wutar Lantarki.

Rahoton yace an kamashi ne a Makurdi, babban birnin jihar Benue inda jamaa suka dakeshi.

A Bidiyon an ganshi rigarshi da jini inda kuma ya amsa laifinsa da inda ya sato wayoyin wutar da aka ganshi dasu.

Kalli Bidiyon anan

Da yawa dai sun yi Allah wadai da halinsa.

Karanta Wannan  'Yan Bìndìga ne ke mulkar Najeriya>>Inji Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *