Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Me magana da yawun Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya bayyana wata babbar Karama ta malamin

Me magana da yawun Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi, Daha Al’Azhari ya bayyana cewa, malam ya bayyana musu sanda zai bar Duniya tun yana raye.

Yace ya gaya musu hakane tun kusan shekaru 10 da suka gabata.

Ya bayyana cewa malam ya bayyana musu cewa ba zai zarta shekaru 102 a Duniya ba. Yace kuma hakan ta tabbata inda yace watanni kadanne suka rage bai karasa hakan ba.

Yace wannan ba karamar karama bace.

https://www.tiktok.com/@sus__ride/video/7577694759100091656?_t=ZS-91mGaufAxOL&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wata Mata ta bani Labarin cewa mijinta baya iya kwanciyar Aùrè da ita sai ya kawo wata cikin dakin yana kallonta tsyrara sannan zai iya biyan bukatarsa>>Inji Hajiya Bilkisu Hussaini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *