Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: A yau ma, Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya gurfana a gaban kotu

Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai a yau ma ya sake gurfana a gaban kotun tarayya dake da zama a Abuja.

An ci gaba da shari’ar sa ne wadda ICPC ta shigar da kara akansa.

A yayin da ya isa kofar kotun, Matarsa, Aichatou na tsaye tana jiransa, inda suka kashe suka gaissa.

Karanta Wannan  Yaran da ba'a haifa bane nake son baiwa Kariya shiyasa na cire tallafin Man fetur>>Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *