
Wani malami ya kalubalanci Kiristoci da cewa idan suka nuna masa inda Baibul yace sunansa Baibul ko da guri daya ne yayi alkawarin zai koma Kirista.
Yace Qur’ani ya gaya mana sunansa fiye da sau 50 dan haka yana son suma Kiristoci su nuna mana inda Baibul yace sunansa Baibul.