Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Mukan Shiga kasa mu yi Yaqi ba wai dan mu yi nasara ba, Kawai mukan jefa BoumaBoumai mu daidata rayuwar mutanen kasar mu kara gaba>>Inji Shugaban kasar Amurka, Donald Trump

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana cewa sukan shiga kasa su yi yaki ba dan su yi nasara ba babu ma wanda yasan dalili.

Yace sukan jefa bama-abamai su daidaita rayuwar mutanen kasar su kara Ghaba.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

@trtworld

At the American Business Forum, President Trump criticised America’s prolonged wars, saying the US “bombed the hell out of everybody” and “made everybody miserable,” saying it was a failure of foreign policy before him.

♬ original sound – TRT World
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yan Darika na fadar La'ilaha illallah ne saboda da larabci ake fada basu san abinda take nufi ba>>Inji Baffa Hotoro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *