Sunday, August 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda mawakin Najeriya, Burna Boy ya daga mawakiya Shakira sama

An hangi mawakin Najeriya, Burna Boy ya daga mawakiya, Shakira sama a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta.

Mawakan Bidiyu sun hadune suna tattauna maganar yanda wakarsu ta samu karbuwa sosai a kafafen sada zumunta inda Miliyoyin mutane suka kalleta.

Karanta Wannan  Ina Mai Godewa Allah Da Ba Na Cikin Wadanda Za A Tambaya Kan Wannan Màsifàr Da Gwamnatin Tinubu Ta Jefa Al'ummar Nijeriya A Ciiki, Cewar El-Rufa'i

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *