Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Muna muna kan Kalaman Sheikh Lawal Triumph kuma nasan cewa, a cikin Mintuna 10 zai kawo hujjojin kalaman da yayi>>Inji Sheikh Sani Rijiyar Lemu

Malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Rijiyar Lemu ya bayyana goyon baya ga Malam Lawal Triumph game da zargin da ake masa na yiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Batanci.

Sheikh Sani yace Kalaman da malam yayi suna tare dashi suma akan irin wannan fatawar suke.

Yace da ake cewa wai idan ba’a kama Lawal Triumph ba, shima Abduljabbar a sakeshi, yace idan so suke a saki Abduljabbar su fito kawai su fada ba sai sun yiwa wani sharri ba.

@tijjanihassangwale

Shi malam lawan Minti 10 ye mai kadan @baddoo @Dan Bello @Bilalvillah⚡️

♬ original sound – Tijjani Hassan Gwale
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ina da Otal mutane suka daina zuwa, shine na mayar dashi gidan Qaruwai, a yanzu ina samun dubu dari 3 duk rana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *