Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Murja Kunya ta bar Sheikh Salihu Zaria ta koma son Imam Junaidu

Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta kafe hoton malamin Addinin Islama, Imam Junaidu inda take wakar soyayya.

A baya dai Murja ta nemi Sheikh Salihu Zaria ya aureta ko ta shiga Duniya.

Karanta Wannan  Tinubu ya bai wa mutanen Mokwa tallafin naira biliyan biyu da shinkafa tirela 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *