Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Na bar Kiristanci na koma Musulmi>>Inji Tauraron mawakin Najeriya, Burna Boy

Tauraron mawakin Najeriya, Burna Boy ya bayyana cewa ya bar Kiristanci ya koma musulmi.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi wadda Bidiyon ke ta yawo a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai sun yi ta mamakin cewa Burna Boy Musulmi ne ko kuma ya musulunta.

Karanta Wannan  Kalli Hoto: Yanda Wata Baturiya ta hada hotonta dana Sojan Ruwa, Yerima tace ta samu mijin aure

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *