Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Na bar Musulunci saboda kullun wahala nake

Matashi ya bayyana cewa ya daina Sallah saboda yana ta rokon Allah saukin rayuwa amma har yanzu bai samu ba.

Ya bayyana cewa shi dan jari Bola ne kullun sai ya wahala kamin ya samu abinci.

Amma yace har yanzu shi musulmi ne.

Karanta Wannan  Matar aure ta dabawa mijinta wuka ya mùtù bayan da ya zargeta da bin maza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *