Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Na raba Hanya da sunnah da ‘yan Damfara>>Inji Murja Kunya

Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta bayyana cewa ta Raba Hanya Da Sunnah da kuma ‘yan Damfara.

Ta bayyana hakane bayan da wani yace mata ta raba hanya da Sunnah inda ta tabbatar masa da cewa Eh ya manta da kuma ‘yan Damfara.

@murjakunya0

Replying to @Auwal shehu

♬ original sound – YAGAMEN
Karanta Wannan  Karanta Abu biyar da ba ku sani ba kan Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *