Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yi aiki da Tsohon shugaban kasa, Abdulsalam Abubakar, na yi DG na BPE na yi Ministan Abuja, Na yi Gwamnan Kaduna Amma Wallahi Tallahi ban taba sata ba>>Inji Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya rantse da Allah cewa, Bai taba satar.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Gwamnan Jihar Edo ya shiga cikin Kwalbati yana duba aiki da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *