Wednesday, March 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yi Fatawa, duk wanda ya zabi Bola Ahmad Tinubu da APC ba zai shiga Aljannah ba>>Anas Abba Dala

Dan siyasa, Anas Abba Dala ya bayyana cewa, yayi fatawa cewa, duk wanda ya zabi Bola Ahmad Tinubu da APC ba zai ahiga Aljannah ba.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi inda ya bayar da dalilin cewa, zabar APC amincewa ne a ci gaba da sabawa Allah.

Karanta Wannan  Saidai idan mu duka za'a kama amma abinda Malam Lawal Triumph ya fada duk Ahlussunnah akan shi muke>>Inji Shugaban Izala, Sheikh Bala Lau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *