Babban malamin Addinin Islama, Malam Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa, Najeriya ce kadai kasar Duniyar da aka ce za’a kawowa Khari amma ta mayar da abin Comedy.
Malam na maganane akan harin da kasar Amurka ta yi barazanar kawowa Najeriya.