Monday, February 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan wannan maganar ba zatawa mutane da yawa dadi ba amma sai na fada, Tsarin aure baiwa matan Musulmai adalci ba>>Inji Wannan matashiyar

Wannan matar ta bayyana cewa, tsarin aure be wa matan musulmai Adalci ba.

Ta bayyana cewa, a tsarin auren da ake dashi namiji ne kawai ke yin abinda yake so ya karo aure sanda yake so amma da mace ta yi magana sai a danneta.

Kalli Bidiyon cikakken jawabinta.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Zanga-zanga ta barke a Jos, babban birnin jihar Filato saboda yawaitar Kàshè-Kàshè

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *