Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Naso in kai Davido Kotu aka bani Hakuri, kuma shine Jahili bani ba>>Inji Rarara

A sabon Martanin da yawa Davido, Rarara ya bayyana cewa, Bashine Jahili ba, Davido ne Jahili.

Yace kuma ya so ya kai Davido kara kotu, Hakuri aka bashi ya fasa.

Yace amma shi da iyalansa ba zasu yafewa Davido ba.

@kunyamedia

Davido bai isa ya min gorin ilimi ba, kuma ya yi sa a an bani hakuri da na kai shi kotu – Rarara #creatorsearchinsights #davido #rarara @davido #trending

♬ original sound – Kunya Media
Karanta Wannan  Shin wai me yasa 'yan kudu suke ta fitowa suna nuna Tinubu suke son ya zama shugaban kasa a 2027 wasu ma har cewa suke basu son dan Arewa amma babu wani babba a Arewa dake mayar da martani?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *