Sunday, August 16
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai bayan da mutane da yawa keta kokarin a kulle masa YouTube channel, Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya fito ya bayar da hakuri kan zage-zagen da yayi

Bayan da ake ta yunkurin kulle masa YouTube channel dinsa na Bakori TV ta hanyar yin reporting din channel din.

Tauraron fina-finan Hausa, Lawal Ahmad ya fito ya bayar da hakuri kan kalamansa da zage-zagen da yayi.

Lawal Ahmad yace bacin raine yasashi hakan kuma jama’a da yawa sun san cewa ba halinsa bane.

Karanta Wannan  Idan PDP ta yi nasarar shawo kan tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takara a 2027, babu wanda zai iya kayar dashi>>Sule Lamido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *