Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni a wajena babu Musulmi makiyin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko da wanda basa Maulidi, Basu Fahimceshi bane amma suna da hanyar da suke bi wajan daraja Annabi>>Inji Dr. Murtala Abubakar Argungun

Malamin Addinin Musulunci, Dan Darika, Dr. Murtala Abubakar Argungun ya bayyana cewa, shi a wajensa babu Musulmi makiyin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam).

Malam yace ko da wadanda basa Maulidi baya daukarsu a matsayin makiyan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) kawai dai akwai sabanin fahimta ne kan yanda ya kamata a girmama Annabi.

Wannan kalamai nasa sun jawo masa yabo sosai inda mutane ke cewa haka ya kamata a rika wa’azi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Maryam Yahya ta Nuna Nònùwà da juya mazaunanta ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *