Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani yayi Tusa a jirgin saman dana hau>>Inji Gfresh Al-amin

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa, wani ya yi tusa a cikin jirgin saman da ya hau.

An ga Gfresh Al-amin ya na rufe hanci alamar yaji wari.

Karanta Wannan  Babu ƙanshin gaskiya cewa sojojinmu na yin murabus - Rundunar sojin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *