Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni ina tare da A’isha Buhari game da abinda ta fada akan Buhari duka gaskiya ne>>Inji Matashi Sarkin Yakin Sunnah

Matashi me sunan Sarkin Yakin Sunnah yace yana tare da duk abinda A’isha Buhari ta fada akan Marigayi, Muhammadu Buhari inda yace tafi kowa kusa dashi.

Yace masu zaginta duk tafi su son Buhari kuma gaskiya ta fada a Littafin.

Yace shin so suke ta yi masa karyane?

Karanta Wannan  Idan aka ci aba da rage farashin man fetur zamu karye ba zamu iya ci gaba da sana'a ba>>'Yan Kasuwar Man Fetur suka yi gargadi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *