Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni Musulmi ne kuma ina Alfahari da hakan bana shakkar fadi a ko ina>>Inji Zohran Mamdani Musulmi na farko da ya zama magajin garin Birnin New York

Magajin Garin Birnin New York Musulmi na farko ya bayyana cewa, shi musulmi ne kuma yana Alfahari da hakan kuma baya shakkar fadin hakan a gaban koma wanene.

Ya bayyana hakane a jawabinsa na farko tun bayan da ya lashe zaben zama magajin garin Birnin New York City na kasar Amurka.

Hakanan shine Magajin gari mafi karancin shekaru, 34 tun kusan shakaru 100 da suka gabata a birnin na New York City.

Karanta Wannan  Idan Iyayen ka na da bukatar Abinci, matarka nada bukata, kuma baka da watadatar ciyar dasu duka, Matarka zaka ciyar>>Inji Malam

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *