Wednesday, November 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Nine Annabi Isa(AS) da ake ta jiran ya dawo, gani na dawo kuma ina tayar da matattu>>Inji Wannan matashin

Wannan matashin ya bayyana cewa, shine Annabi Isa(AS) da ake jira ya dawo.

Yace gashi ya dawo kuma yana tayar da matattu.

Saidai da yawa sun alakanta wannan magana tashi da shaye-shayen miyagun kwayoyi

Karanta Wannan  Mutanen Jihar Zafara sun yabawa Shagaba Tinubu saboda hàlàkà shuwagabannin 'yan Bìndìgà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *