Monday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon Rahama Sadau da ya jawo cece-kuce, wasu na tambayar ‘Ke Musulmace?’

Tauraruwar Fina-finan Hausa, India da kudancin Najeriya, Rahama Sadau ta dauki hankula bayan wallafa wani bidiyo da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Rahama ta yi shiga da wata bakar doguwar riga da ta matseta kuma ta nuna wasu sassa na jikinta.

A Bidiyon an ga Rahama tana juyi da rungumar abokan huldarta maza da mata.

Kalli Bidiyon anan

Wasu da suka bayyana ra’ayoyinsu akan Bidiyon sun rika bayyana mamaki inda wata me suka Azeemah Giwa ta tambayi shin Rahamar Musulmace?

Wani kuma me suna Kabeer cewa Rahamar Yayi ama baki tunanin sakamakon abinda kike yi.

Wani kuwa cewa yayi,fim din Hausa ne Sanadi.

Karanta Wannan  Bidiyo da Hotuna: Kalli Yanda Ali Jita da Rahama Sadau suke shakatawa a Landan

Saidai wasu kuma da dama sun yabeta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *