Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna ta fito ta kare Samha M. Inuwa kan zargin Bidiyon Tsyràìchy tace karyane Samha bata zuwa Abuja tana rabawa kuma bata Video call da maza

Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta fito ta kare Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa kan zargin cewa Samha ta fitar da Bidiyon tsiraici.

Sadiya Haruna tace Karya akewa Samha dan bata zuwa Abuq tana rabashi kuma bata Video call da maza.

Sadiya tace Samha ‘yar Kasuwa ce kuma ba za’a taba ganin Bidiyon tsiraicin ta ba.

Samha dai ta saka wani Bidiyo ne inda ake ta cece-kucen cewa tsyrara take amma tace karya ake mata akwai kaya a jikinta.

@sayyada_sadiya_haruna

Wancen gurin baiyi kama da gashin cen ba😒 Love u so much matan bby @🎀Samha_m_inuwa🎀 ❤️❤️❤️❤️

♬ original sound – SAYYADA

Karanta Wannan  Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan na shirin komawa jam'iyyar ADC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *