Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Sarkin Yarbawa Oba Elegushi ya jawo cece-kuce bayan da aka ganshi suna ta rungume-rungume da wata Budurwa

Sarkin Yarbawa, Oba Elegushi ya jawo cece-kuce bayan da aka ganshi yana magana da rungume-rungume da wata Budurwa.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin inda suka ce ya zubar da darajar sarautar tasa.

Karanta Wannan  'Yan majalisar Dattijai sun tafi hutun wata biyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *