Wednesday, September 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Za’a yi jana’izar dan Arsenal da ya rigamu gidan gaskiya sanadiyyar rashin nasarar Kungiyar a wasan karshe na gasar Champions League

Wannan wani dan Najeriya ne daga kudancin kasar wanda dan Arsenal ne da ya rigamu gidan gaskiya saboda damuwar rashin nasarar Kungiyar a gasar cin kofin Champions League.

Rahotanni sun ce hana kallon wasan, a daidai inda PSG suka rama kwallon da Arsenal ta cisu ne ya yanke jiki ya fadi, kuma tafiyar kenan.

Karanta Wannan  Me ya kai Amurka Sokoto? Musulunci ne kawai suke son durkusarwa>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *