
Sabon Bidiyon Malam Nata’ala bayan da Shugaban kasar Nijar ya bashi sama da Naira Miliyan 20 dan yayi magani ya baiwa mutane mamaki.
An ga malam Nata’ala har yayi kiba inda mutane ke cewa, ya warke.
Hakan na zuwane kwanaki kadan bayan da Malam Nata’ala ya roki a tallafa mai da kudi dan yayi aikin cutar daji data kamashi.