Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Shekaru 9 na kwashe ina son Aliko Dangote, har kamfaninsa na je amma ban samu damar ganinshi ba>>Inji Wannan matar

Wannan matar ta bayyana cewa, Shekaru 9 ta kwashe tana son Aliko Dangote.

Tace har kamfaninsa dake Obajana ta taba zuwa dan ta sanar dashi abinda ke zuciyarta amma bata samu damar ganinsa ba.

Kalli Bidiyon hirar da aka yi da ita.

@dalafmkano

Shekara tara kenan ina dakon soyayyar Aliko Dangote. Na yi mafarki har sau uku ana ɗaura mana aure. Allah Ya sa ya karɓe ni. — Aisha Haruna, Gimbiyar Mawaka

♬ original sound – DALA FM KANO
Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Abin Sheikh Maqari ya fara yawa, yanzu ya wuce cewa Hadisai na taba mutuncin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Ya fara cewa Har ayoyin Qur'ani na taba janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)>>Inji Sheikh Lawal Triumph

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *