Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Shinkafar da aka bamu bata dahu ba, kuma ba nama, Inji daya daga cikin wadanda suka halarci wajan dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya a Legas

Daya daga cikin wadanda suka halarci wajan dafa shinkafar Hilda Baci wadda aka dafa a tukunya mafi girma a Duniya a Legas, yace shinkafar bata dahu ba.

Yace shinkafar ta yi dadi amma bata dahu ba sannan babu nama a ciki.

https://twitter.com/Teeniiola/status/1966910035990372469?t=FrqBV6waJxMTTuvIPzMLGQ&s=19
Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Tinubu yayi hannu da hannu da sabon Fafaroma na duniya a birnin Rome na kasar Italiya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *