Tauraron mawakin Arewa, Soja Boy yayi rawar sabuwar wakarsa da Fararen fata.
Wakarsa me suna Habibi an ganshi yana rerata tare da wasu fararen fata inda suke rawa tare.
A baya dai Soja Boy yayi wannan wakar tare da wasu Shahararrun mata a Arewa.