Bidiyon wani sojan kasar Congo ya dauki hankula a kafafen sada zumunta inda aka ganshi yana kuka yana neman a taimakawa iyalansa a basu hakkinshi bayan ya mutu.
Da alama sojan yana fagen daga ne dan har harbin bindiga da aka masa sai da ya nuna.