Wani mutum daga jihar Naija me suna Usman Abdulmalik ya dauki hankula bayan da ya auri mata 2 a rana daya.

Ranar 27 ga Janairu ne aka daura auren nasu shi da amarensa, Hasiya Ahmad da Maryam Mahmud a Bida dake jihar Naija.