
Wannan baiwar Allahn tace ya kamata a saka dokar yin wa’azi musamman a Arewacin Najeriya.
Tace wasu malaman basu cancanci su rika yin wa’azi ba lura da abinda suke gayawa mabiyansu.
Tace zai fi kyautuwa idan an kammala sallah, kowa ya tafi gida ya karanta Qur’anin sa ba sai an zauna an yo wa’azi ba.