Thursday, November 12
Shadow

Da Duminsa:Kalli Yanda aka gurfanar da Tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami tare da dansa a kotu inda ake zarginsa da karkatar da Naira Biliyan 212

Hukumar EFCC ta gurfanar da tsohon Ministan shari’a, Abubakar Malami a kotu inda ake zarginsa da laifuka 16.

Wani abinda ya dauki hankula shine An kai Malamin kotu ne tare da dansa.

Saidai ya musanta duka laifukan da ake zarginsa da aikatawa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ji yanda Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kwanta rashin lafiya aka kaishi bangaren kula ta musamman a birnin Landan, Ji halin da yake ciki a yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *