
Wannan matar data karbi tallafin Gwamnatin tarayya da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ke rabawa na Renew Hope Agenda tace zata ci amma ba zata zabeshi ba.
Tace dalilinta shine, wannan abinci dama hakkintane a matsayinta na ‘yar kasa.

Tace dan haka zata ci amma ba zata sabi shugaban kasar ba.
Ta bude kwalin inda ta nuna abubuwan dake ciki.