Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Tashar yiwa motoci masu amfani da wutar Lantarki chaji a Borno

Wannan Bidiyon ya nuna tashar da ake yiwa motoci masu amfani da wutar lantarki chaji ne dake Maiduguri jihar Borno.

Rahotanni sun ce anawa motocin chaji ne na tsawon minti 40 sannan bayan haka suna iya tafiyar Kilometres sama da 400.

Karanta Wannan  Matar aure ta dabawa mijinta wuka ya mùtù bayan da ya zargeta da bin maza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *