Tauraron dan damben kasar Amurka, John Cena yayi Ritaya daga damben inda aka ganshi a wani Bidiyo yana bankwana da ‘yan Kallo.
John Cena dai ya shahara sosai musaman a tsakanin Matasa .