Monday, January 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Tawagar Motocin Atiku Abubakar ta dauki hankula

Wannan tawagar motocin tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ne data dauki hankula.

An ganshi yana shiga gidansa dake Asokoro a Abuja.

Karanta Wannan  Ji dalilin da ya sa farashin fetur bai faɗi ba a Najeriya ba duk da faɗuwar sa a kasuwar duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *