
Malamin Kirista, Rev. Ezekiel Dachomo ya roki shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gaggauta ya zo Najeriya inda yace yazo kamin a gama dasu.
Ya kawo misalin cewa yanzu haka shi an sa an rufe masa shafinsa na Facebook.
Rev. Ezekiel Dachomo dai na daya daga cikin na gaba-gaba dake son Kasar Amurka ta kawo dauki Najeriya.