Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Tshàgyèràn Dhàjì ya aiko da sakon gaiswar Sheikh Dahiru Usman Bauchi

Wani daga cikin Tshàgyèràn Dhàjì ya aiko da sakon ta’aziyyar rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Sannan yayi tofin Allah tsyne ga masu kalaman da basu dace ba akan marigayin.

Karanta Wannan  Majalisar wakilan Najeriya na son a ƙwace ikon yi wa jam'iyyu rajista daga wurin INEC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *