Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Tsohuwar matar Gfresh Maryam tace tana rokon Allah ya kawo mata wanda zai biya mata aikin Hajji

Tsohuwar Matar Gfresh Maryam ‘yar Yola ta roki Allah ya kawo mata wanda zai biya mata aikin Hajji.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok bayan da aka ganta tana jan Charbi.

Karanta Wannan  Matatar man fetur ta Dangote ta rage farashin man fetur dinta da Naira 30

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *