Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya tambayi wai me yasa har yanzu ba’a samu Malamin da yace Talauci haramun bane?
Gfresh ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa inda yake cewa Malamai na ta Haramta Abubuwa amma basa Haramta Talauci.