Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gobara ta tashi a Majalisar tarayya ‘yan Majalisar da yawa suka tsere

Gobara ta tashi a majalisar tarayya dake Abuja a jiya, Laraba inda hakan yasa aka samu hatsaniya a majalisar.

Rahotannin sun ce gobarar ta tashine a daga dakin dafa abinci na majalisar wanda kuma ta rika ruruwa.

Saidai daga baya an yi nasarar kashe wutar.

Karanta Wannan  Dansandan Najeriya ya Harbi Kansa Da Bìndìgà ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *