Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Aure nake so, idan kana Sona ka fito, Zan baka sadaki da Lefe amma ka tabbatar zaka iya ciyar dani>>Inji Wannan baiwar Allahn

Wata Baiwar Allah ta bayyana cewa, tana neman miji kuma duk me sonta ya fito ta yi masa Alkawarin Sadaki da Lefe.

Saidai tace amma duk wanda zai fito ya tabbatar zai iya ciyar da ita.

@suhailat.muhammed

ALLAH BABIYA MANA BUKATUNMU NAZAHIRI DA BADILI

♬ original sound – musan baba
Karanta Wannan  Zargin da Idris kewa Sheikh Dr. Ahmad Gumi ba gaskiya bane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *