Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wallahi na yi mafarki da Marigayi Sheikh Dr. Idris Dutsen Tanshi kuma ya bani sako in gayawa Ahlussunah>>Inji Muhammad Sunnah Aljosawy

Tauraron Tiktok dake yawan fadakarwa akan Sunnah, Muhammad Sunnah Aljosawy ya bayyana cewa, Yayi Mafarki da Dr. Idris Dutsen Tanshi.

Yace a Mafarkin nasa Yaga Dr. Idris inda ya bashi sakon cewa mutane a ci gaba da dayanta Allah da Tauhidi wanda ya rayu yana karantarwa akai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Bayan da aka yi Allah wadai da lamarin, Ma'aikatar noma ta Najeriya ta dakatar da Shirin yin Azumi dan neman sa'ar wadatar abinci a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *