Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Mutanen Wani kauye a Kano suka jawo mataimakin shugaban karamar hukuma da yaje yana ce musu su zabi Kwankwaso da Peter Obi

Wannan Bidiyon ya dauki hankula sosai inda aka ga wani mataimakin shugaban karamar hukuma a Kano da yaje wani kauye yana tallar Peter Obi da Kwankwaso ya sha da kyar.

An ganshi ya hau kan mashin zai tsere amma sai jama’ar garin suka saukeshi daga kan mashin din har suka cire masa jar hulan dake kansa.

Rahoton dai yace da kyar ya sha.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ni ina tare da A'isha Buhari game da abinda ta fada akan Buhari duka gaskiya ne>>Inji Matashi Sarkin Yakin Sunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *